Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta. Gnews March 03, 2025 Facebook Twitter Allahu Akbar; An yi jana’izar Hajiya Maryam Albishir ne a birnin Kano ranar Litinin bayan ta rasu a gidanta.Daga cikin waɗanda suka halarci jana’izar, akwai Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, da Sanata Barau Jibrin da kuma sauran jami’an gwamnati.Kashim Shettima/FB Facebook Twitter